HAUSA HUB

Wannan shafin anyi domin gabatar da makalolin Na'ura mai Kwakwalwa da kuma manhajoji kamar su; Manhajar Zane (Coreldraw), Manhajar Hoto (Adobe Photoshop), Manhajar Gudanarwa (Data Processing/Microsoft Package) domin saukakawa masu amfani da harshen Hausa wurin koyon Na'ura mai Kwakwalwa cikin sauqi.

Zamu riqa samar da makalolinne a rubuce da kuma hotuna masu motsi dan saukaka koyo.

No comments:

Post a Comment

Give us Feedback